×
New!

Bayan Al Islam Encyclopedia Mobile Application

Get it now!

TAMBAYA 100 DA AMSARSU (A CIKIN AKIDAR TAUHIDI) (Hausa)

shiryawa:

Description

Wadan nan wasu tambayoyi ne da amsoshinsu a asalin asalillika shine kadaita Allah – tsarki ya tabbatar maSa -, da gargadarwa daga kishiyarsa shine yiwa Allah shirka da hanyoyinta, da kuma kudirin Ahlussunnah wal jama’a, na tsagosu ta takaitacciyar hanya, na kiyaye dan su zama masu saukin fahimta ga mai karatu.

Download Book

معلومات المادة باللغة العربية