×

WA YA HALICCI HALITTU? WA YA HALICCE NI ? KUMA SABODA ME ? (Hausa)

Preparation:

Description

Littafin "Wa ya halicci halittu? Kuma wa ya halicceni? Saboda me ?" (Littafin) yana tattaunawane akan asalin samuwar halitta da kuma mutum, yana mai ƙarfafa cewa wannan halittar bata samu ba katsahan, ko kuma daga rashi, a’a tana da wani Mahalicci Mai girma, Shine Allah, wanda Ya sanya dokoki masu zurfi da zasu tafiyar da rayuwa da halittu. Littafin yana bayanin siffofin Allah, da kuma muhimmancin imani da Manzanni da littattafan da aka saukar daga sama, yana kuma ƙarfafa cewa lalle Musulinci shi ne Addini na gaskiya, wanda ya tattaro saƙonnin Annabawa, yana mai kira da a yi imani da shi, domin tabbatuwar samun farin ciki na haƙiƙa a duniya da lahira.

Download Book

معلومات المادة باللغة العربية