Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.
Kundin Lataroni ga batutuwa zababbu dan bayyanar da musulunci da kuma sanar da shi da harsuna.