×
New!

Bayan Al Islam Encyclopedia Mobile Application

Get it now!

shiryawa: Jafar Mahmud Adam

Siffofin kawarijawa (Hausa)

Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.

Play
معلومات المادة باللغة العربية